• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar yobe

  • Home
  • AN SAMU LABARIN DAUKE JAMI’AN KWASTAM UKU A GEIDAM

AN SAMU LABARIN DAUKE JAMI’AN KWASTAM UKU A GEIDAM

Rahoton da mu ka samu na nuna ‘yan ta’addan boko haram sun dauke jami’an hukumar hana fasakwabri uku a garin Geidam da ke jihar Yobe a Najeriya. Lamarin ya auku…

AN CAFKE WANI DAN HAKIKA A YOBE DON BATUNCI GA MAHALICCI DA MANZO

Jami’an tsaro a jihar Yobe sun cafke wani dan darika mai akidar HAKIKA sanadiyyar batunci ga Allah Madaukakin Sarki da Manzon Allah mai tsira da aminci. Dan Hakikan mai suna…

AKALLA MUTUM BIYU NE SU KA RASA RAN SU A HARI KAN GEIDAM

Zuwa yanzu an tabbatar da akalla mutum biyu sun rasa ran su sanadiyyar Boko Haram kan garin Geidam a jihar Yobe. Garin Geidam na kan iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar.…

BOKO HARAM SUN KAI FARMAKI A GEIDAM JIHAR YOBE

‘Yan ta’adddan Boko Haram sun kai farmaki garin Geidam a jihar Yobe inda su ka yi ta barin wuta. Tuni wadanda su ka ji labarin yiwuwar kawo harin su ka…