• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar oyo

  • Home
  • BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TURA RUNDUNA TA MUSAMMAN DON KASHE FITINAR OYO

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TURA RUNDUNA TA MUSAMMAN DON KASHE FITINAR OYO

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya tura runduna ta musamman don kashe wutar fitinar kabilanci a Oyo inda wasu Yarbawa su ka yi dirar mikiya kan Hausawa su…

RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA BA DA UMURNIN CAFKE DAN BANGAR YARBAWA SUNDAY IGBOHO

Rahoto na baiyana cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ba da umurnin cafke wani matashi dan tsageran yarbawa Sunday Igboho don wa’adin kwana bakwai da ya ba wa makiyaya su…

AMOTEKUN DA MAKIYAYA SUN YI ARANGAMA A OYO HAR MUTUM UKU SUN MUTU

An samu arangama tsakanin ‘yan bangar yankin yarbawa AMOTEKUN da makiyaya a jihar Oyo inda hakan ya hadddasa asarar ran mutum uku. Ba a tantance musabbabin fitinar ba da har…