• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar ondo

  • Home
  • BA BATUN KORAR FULANI MAKIYAYA DAGA YANKIN YARBAWA-GWAMNONI

BA BATUN KORAR FULANI MAKIYAYA DAGA YANKIN YARBAWA-GWAMNONI

Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce ba batun korar fulani makiyaya daga yankin yarbawa. A taro a birnin Akure babban birnin jihar Ondo, kungiyar karkashin shugabancin gwamna Kayode Fayemi ya ce…

GWAMNAN ONDO BA SHI DA HURUMIN BA DA WA’ADI GA MAKIYAYA SU FICE DAGA JIHAR-GWAMNATIN TARAIYA

Fadar gwamnatin Najeriya ta ce gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ba shi da ikon ba da wa’adi ga makiyaya ko ma wasu ‘yan Najeriya su fice daga jihar sa ta…

GWAMNA AKEREDOLU YA BA DA WA’ADIN KWANA 7 GA MAKIYAYA SU FICE DAGA JIHAR

Gwamnan jihar Ondo a Najeriya Rotimi Akeredolu ya ba da wa’adin kwana bakwai ga makiyaya su fice daga dazukan jihar. Wa’adin ya fara aiki daga litinin din nan 18 ga…