• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar kaduna

  • Home
  • ‘Yan bindiga na karbar dafaffen abinci a matsayin kudin fansa

‘Yan bindiga na karbar dafaffen abinci a matsayin kudin fansa

Yanzu haka ‘yan bindiga a Karamar Hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna a Najeriya sun bukaci a rika ba su dafaffen abinci a matsayin kudin fansa kafin sakin mutanen da…

MUN SAN ABUN DA YA KE FARUWA A KADUNA-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ce ta na sane da abun da ya ke faruwa na takaddama tsakanin kungiyar kwadago da gwamnatin jihar Kaduna. Ministan kwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce…

KADUNA/KWADAGO-HAWA TEBURIN SULHU SHI NE ZABI MAFI A’ALA-SHEIKH BALA LAU

Shugaban kungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce za a iya warware rashin jituwa tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da kungiyar ‘yan kwadago cikin lumana ta hanyar hawa teburin shawara…

MA’AIKATAN LANTARKI SUN SHIGA YAJIN AIKI A KADUNA

Bisa umurnin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da musamman kungiyar ma’aikatan lantarki, ma’aikatan lantaki na jihar Kaduna sun auka yajin aiki. Yajin aikin na gargadi don nuna rashin amincewa ne…

AN SAKE TSINTAR GAWAR DALIBAI BIYU NA JAMI’AR GREENFIELD

Gwamnatin Kaduna ta baiyana samun karin gawar daliban jami’ar Greenfield guda biyu biyo bayan sace su da ‘yan bindiga su ka yi. Wannan ya zo ne kwana uku bayan samun…

AN YI KISAN GILLA GA UKU DAGA CIKIN DALIBAN JAMI’A DA A KA SACE A KADUNA

Masu satar mutane sun yi kisan gilla ga uku daga daliban jami’a mai zaman kan ta Greenfield da ke Kaduna da barayin su ka sace. An samu gawar daliban uku…

NLC TA YI BARAZANAR AUKAWA YAJIN AIKI MATUKAR ELRUFAI YA KORI MA’AIKATA

Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta yi barazanar aukawa yajin aiki matukar gwamna Nasiru Elrufai na Kaduna ya cigaba da muradin rage yawan ma’aikata a jihar. Shygaban NLC Ayuba Wabba ya…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI YANKIN BURNIN

Rahoto na baiyana cewa ‘yan bindiga sun kai farmaki yankin Birnin Gwari a jihar Kaduna inda su ka kashe mutum 18. Miyagun irin sun shigo garin a yammacin ranar asabar…

GININ DA A KA RUSHE NA TARON LALATA A KADUNA BA SHI DA IZININ GINI

Hukumar raya birane ta Kaduna ta yi karin bayani kan dalilan rushe gidan saman da a ka so shirya taron lalata a cikin sa. hukumar ta Kaduna ta ce ba…

AKWAI MA’AIKATAN GININ BUKIN LALATA DA A KA RUSHE CIKIN WADANDA A KE ZARGI-‘YAN SANDAN KADUNA

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce ma’aikatan gidan abincin da a ka rushe don shirin taron bukin lalata na daga wadanda ke da hannu a shirin bukin. Rundunar ta…