• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar gombe

  • Home
  • GABAR KABILANCI TA HADDASA ASARAR RAYUKA A KUDANCIN GOMBE

GABAR KABILANCI TA HADDASA ASARAR RAYUKA A KUDANCIN GOMBE

Gabar kabilanci a yankin kudancin Gombe ta haddasa arangama tsakanin kabilu biyu inda a ka samu asarar rayuka. Akalla mutum 15 sun rasa ran su. Fitinar ta auku ne a…

AN NADA SABON SARKIN TANGALE A JIHAR GOMBE

Karshe gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya amince da nada sabon sarkin masarautar Tangale Danladi Sunusi Maiyamba. Kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na jihar Dasuki Jalo Waxiri ya mika…

BAI DACE A BAR TSIRARU SU KAWO FITINAR ADDINI A GOMBE BA-AISHATU JIBIR DUKKU

‘Yar majalisar taraiya mai wakiltar Dukku da Nafada Hajiya Aishatu Jibir Dukku ta ce sam ba za a bar wasu ‘yan tsiraru su kawo fitinar bambancin addini a Gombe ba.…

‘YAN FANSHO A GOMBE SUN YI ZANGA-ZANGAR LUMANA

Masu karbar fansho a jihar Gombe sun yi zanga-zangar lumana don neman biyan su bashin kudin ajiye aiki da kuma neman a sanya fiye da tsoffin ma’aikatan kananan hukumomi 700…