• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar akwa ibom

  • Home
  • AN BANKAWA OFISHIN HUKUMAR ZABE WUTA A ESSIEN UDIM A AKWA IBOM

AN BANKAWA OFISHIN HUKUMAR ZABE WUTA A ESSIEN UDIM A AKWA IBOM

Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce an bankawa ofishin ta da ke karamar hukumar Essien Udim a jihar Akwa Ibom wuta. Kwamishinan labaru na hukumar Festus Okoye ya baiyana haka…

AN KASHE ‘YAN SANDA A WANI HARI A JIHAR AKWA IBOM

Rahoto daga jihar Akwa Ibom a Najeriya na baiyana rasa ran jami’an ‘yan sanda biyu a sanadiyyar harin da ‘yan bindiga su ka kai mu su. Harin ya auku ne…