• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jihar Adamawa

  • Home
  • LUNGUDA/WAJA-AN SANYA HANNU KAN YARJEJENIYAR SALAMA

LUNGUDA/WAJA-AN SANYA HANNU KAN YARJEJENIYAR SALAMA

An yi taro na musamman a Numan jihar Adamawa inda a ka sanya hannu na alwashin wanzar da zaman lafiya tsakanin al’ummar waja da lunguda da ke tsamar bambancin kabila…

A TAIMAKA A KWATO MA NA YARAN MU MATA DA A KA SACE MADAGALAWA

Mutan garin Madagali a jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya sun bukaci hukumomi su taimaka wajen kwato mu su yaran su mata da ‘yan Boko Haram su ka sace daga…