• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

JIBWIS

  • Home
  • AN GUDANAR JANA’IZAR JAMI’IN TSARO NA JIBWIS LAWAL SANI A ABUJA

AN GUDANAR JANA’IZAR JAMI’IN TSARO NA JIBWIS LAWAL SANI A ABUJA

An gudanar da jana’izar jami’in tsaron JIBWIS Lawal Sani a Abuja bayan idar da sallar azahar a helkwatar Izala da ke Utako a Abuja. Allah ya yi wa Lawal Sani…

ALLAH YA YI WA KWAMANDAN LAMURAN TSARO NA JIWBIS LAWAL SANI RASUWA

Allah ya yi wa kwamandan lamuran tsaro na kungiyar Izala ta kasa Lawal Sani rasuwa a sanadiyyar hatsarin mota. Marigayi Lawal Sani  mai haba-haba da jama’a da kwazon aiki dare…

KALUBALEN TSARO: MASALLATAI SUN KARA DAGEWA WAJEN AL KUNUT A NAJERIYA

Masallatai musamman a arewacin Najeriya sun kara azama wajen addu’o’in alkunut don neman taimakon Allah ga tabarbarewar tsaro da ya shafi yawaitar satar mutane da hare-haren ‘yan ta’adda. Azamar ta…

SHEIKH BALA LAU: A SHIGA ADDU O IN AL KUNUT DON SAMUN TAIMAKON ALLAH KAN KALUBALEN TSARO

Shugaban kungiyar Ah-lussunah JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce komawa ga Allah da yawan istigfari ne hanyar samun saukin kalubalen tsaro da ke addabar wasu sassan Najeriya musamman arewa…

ZA MU FARA ASSASA TSANGAYAR ILIMIN LIKITA A AIKIN GININ JAMI’AR ASSALAM

Shugaban kungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce aikin gina jami’ar ASSALAM mallakar kungiyar zai fara da gina tsangayar ilimin likitanci don muhimmancin aikin likita, jami’an jinya da sauran…

KWANKWASO: SAURARON REDIYON DA KALLON TALABIJIN NA MANARA ZAI KARA WAYAR DA KAN JAMA’A DON GANE ADDINI DA RAYUWA

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yabawa aiyukan gidan rediyo da talabijin na Manara don yanda kafar ke yada zaman lafiya, fahimtar addini da hana tada tarzoma.…

MUN YI ALLAH WADAI DA KALAMAN SHUGABAN FARANASA EMMANUEL MACRON – JIBWIS

Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce kungiyar ta yi Allah wadai da kalaman shugaban Faransa Emmanuel Macron da ke nuna zane na rashin mutunci ga Manzon Allah   mai…

JIBWIS: AN KOYAWA MATA 120 SANA’A

Kwamitin JIBWIS Abuja na kula da marayu da matan da mazan su, su ka rasu ya koyawa mata 120 sana’o’i daban-daban don samun dogaro da kai da rage kuncin rayuwa.…

SULTAN MUHAMMAD SA’AD ABUBKAR YA JAGORANCI AZA HARSASHIN GINA JAMI’AR ASSALAM TA DUNIYA A HADEJA

Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ya jagoarnci taron aza harsashin gina jami’ar ASSALAM ta duniya da kekarkashin kungiyar JIBWIS. Wannan ya biyo bayan gudunmawa da musulmi su ka bayar har a…

ZA A AZA HARSASHIN GINA JAMI’AR ASSALAM MALLAKAR JIBWIS A LAHADIN NAN

Bayan kammala wa’azi da ya samu halartar dandazon musulmi a garin Hadeja jihar Jigawa, yanzu an shiga babin aza harsashin gina katafariyar jami’a mallakar JIBWIS mai suna ASSALAM GLOBAL UNIVERSITY…