• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Janaza

  • Home
  • AN YI JANA IZAR HAKIMIN MADOBI A JIHAR KANO ALHAJI MUSA KWANKWASO

AN YI JANA IZAR HAKIMIN MADOBI A JIHAR KANO ALHAJI MUSA KWANKWASO

An yi jana’izar mahaifin tsohon gomnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso wato Alhaji Musa Kwankwaso a Kano. Marigayin wanda shi ne hakimin Madobi, ya rasu ya na mai shekaru…

ALLAH YA YI WA SHEIKH AHMED LEMU RASUWA

Allah ya yi wa shehun malamin nan kuma tsohon alkali Sheikh Ahmed Lemu rasuwa bayan fama da jinya. Marigayin ya rasu ya na mai shekaru 91 a duniya. ‘Yar marigayin…

SAKONNIN YANAR GIZO NA NEMAN SHIRIRITAR DA YANKA MANOMAN SHINKAFA A BORNO

Sakonni da wasu da ba lalle an san su ba na neman shiriritar da batun yanka manoman shinkafa a Zabarmari da ke Borno. Irin wadannan sakonni da alamu ke nuna…

AN YI JANAZAR TSOHON GWAMNAN KADUNA ALHAJI BALARABE MUSA DA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Jama’a sun taru a Kaduna don jana’izar marigayi tsohon gwamnan jihar Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa wanda ya rasu bayan fama da jinya ya na mai shekaru 84. Marigayin wanda ya…

KWANKWASO: SAURARON REDIYON DA KALLON TALABIJIN NA MANARA ZAI KARA WAYAR DA KAN JAMA’A DON GANE ADDINI DA RAYUWA

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yabawa aiyukan gidan rediyo da talabijin na Manara don yanda kafar ke yada zaman lafiya, fahimtar addini da hana tada tarzoma.…