• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jamiyyar APC

  • Home
  • KAYODE MAI RAGARGAZAR BUHARI YA GANA DA BUHARI YA DAWO APC

KAYODE MAI RAGARGAZAR BUHARI YA GANA DA BUHARI YA DAWO APC

T Tsohon ministan jiragen sama Femi Fani Kayode da ya yi kaurin suna wajen sukar gwamnatin Buhari ya gana da shugaba Buharin a fadar Aso Rock, inda ya aiyana dawowa…

BA ZA MU CIGABA DA DAUKAR NAUYIN FOM DIN ‘YAN TAKARA BA-SULE LAMIDO

Tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce saboda dalilan korafin ‘yan siyasa, ba zai cigaba da jagorantar sayawa ‘yan takara kudin fom din tsayawa zabe ba, a inuwar…

SHUGABA BUHARI ZAI GAMA WA’ADI A 2023 DON HAKA APC TA FARA SHIRI

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara shiri don neman wanda zai tsaya ma ta takarar shugaban kasa a 2023 yayin da shugaban da ke gado zai kammala wa’azin…

APC ZATA ZAUNA SAMA DA SHEKARA 40 A MADAFUN IKO – MAI MALA BUNI

Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Mai Mala Buni ya baiyana aniyar jam’iyyar APC mai mulki na cigaba da zama kan karaga na tsawon shekaru. Buni…

SHUGABANNIN PDP SUN GANA DA JONATHAN DON FAHIMTAR KO YA NA SHIRIN SAUYA SHEKA

Shugabannin babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP sun gana da tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan don fahimtar ko da gaske ne ya na shirin sauya sheka zuwa APC. Tsohon shugaban majalisar…

JAM’IYYAR APC NA CIGABA DA SABUNTA REJISTA

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta na cigaba da sabunta rejistar ‘ya’yan jam’iyyar da ya shafi dukkan sassan Najeriya. Shugaban kwamitin rikwan APC MAI Mala Buni ya ce rejistar…