• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jamian tsaro

  • Home
  • SHUGABA BUHARI YA AIYANA DOKAR HANA TASHIN JIRAGE A JIHAR ZAMFARA

SHUGABA BUHARI YA AIYANA DOKAR HANA TASHIN JIRAGE A JIHAR ZAMFARA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aiyana dokar hana tashin jirage a jihar Zamfara don yaki da ‘yan bindiga. Wannan dai na nufin jami’an tsaro ne za su ke aiyuka da…

AN CAFKE WANI DAN HAKIKA A YOBE DON BATUNCI GA MAHALICCI DA MANZO

Jami’an tsaro a jihar Yobe sun cafke wani dan darika mai akidar HAKIKA sanadiyyar batunci ga Allah Madaukakin Sarki da Manzon Allah mai tsira da aminci. Dan Hakikan mai suna…