• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jami'a

  • Home
  • ROCHAS OKOROCHA ZAI GINA JAMI’AR MUSULUNCI

ROCHAS OKOROCHA ZAI GINA JAMI’AR MUSULUNCI

Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya yi alkawarin gina jamiā€™ar musulunci a Daura, mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari.Mista Okorocha, sanata kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai…

KORONA-JAMI’AR LAGOS TA UMURCI DALIBAI SU FICE DAGA DAKUNAN JAMI’AR

Jami’ar jihar Lagos ta umurci dalibai su fice daga dakunan jami’ar don labarin samun masu cutar annoba a tsakanin daliban. Wata majiya ta shaidawa jaridar yanar gizo ta Premium Times…

JAMI’AR JIHAR BORNO ZA TA FARA KOYAR DA AJAMI

Jami’ar jihar Borno ta baoyana shirin bullo da sashe da zai rika koyar da ilimin rubutu da karatu da ajami don amfanin wadanda ba su samu damar ilimin boko ba.…