• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jamhuriyar Nijar

  • Home
  • FAISAL MAINA YA ARCE ZUWA AMURKA YAYIN DA MAHAIFIN SA KE NEMAN BELI

FAISAL MAINA YA ARCE ZUWA AMURKA YAYIN DA MAHAIFIN SA KE NEMAN BELI

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya ta ba da labarin cewa dan tsohon shugaban kwamitin aiki da cikawa na fansho Faisal Maina ya saba ka’idar beli inda ya fice…

AL’UMMAR NIJAR NA SHIRIN ZAGAYE NA BIYU NA ZABEN SHUGABAN KASAR A RANAR 21 GA WATAN NAN

Al’ummar jamhuriyar Nijar na shirin gudanar da zabe a zagaye na biyu na shugaban kasar da za a gudanar ranar 21 ga watan nan na febreru. ‘Yan Nijar za su…

AMUKRA TA YABAWA YANDA JAMHURIYAR NIJAR TA GUDANAR DA BABBAN ZABE

Ofishin jakadancin Amurka a Niamey na jamhuriyar Nijar ya nuna gamsuwar Amurka ta yanda a ka samu inganci a zaben kasar. Amurka ta ce ta ga an bi shawarwarin da…

AN KAMMALA BABBAN ZABEN JAMHURIYAR NIJAR

An kammala gudanar da babban zabe a jamhuriyar Nijar inda za a fitar da zabebben shugaban da zai maye gurbin shugaba mai ci Muhammadou Issoufoy wanda ke kammala wa’adin mulkin…

BUDE IYAKA: AN SAMU MABAMBANTAN RA’AYOYI

Baiyana shirin gwamnatin Najeriya na bude kan iyakar kasa don dawo da hada-hadar kasuwanci na samun mabambantan ra’ayi tsakanin masu cewa hakan daidai ne da masu cewa a’a a cigaba…

TSOHON SHUGABAN JAMHURIYAR NIJAR MAMADOU TANDJA YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Tsohon shugaban jamhuriyar Nijar Mamadou Tandja ya riga mu gidan gaskiya ya na mai shekaru 82. Gwamnatin Nijar ta shugaba Muhammadou Issoufou ta aiyana zaman makoki na kwana uku don…