• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Jahohi

  • Home
  • KORONA-GWAMNATIN NAJERIYA TA AIYANA JIHOHI 6 DA ABUJA A YANKUNA MASU HATSARI

KORONA-GWAMNATIN NAJERIYA TA AIYANA JIHOHI 6 DA ABUJA A YANKUNA MASU HATSARI

Gwamnatin taraiyar Najeriya ta aiyana jihohi 6 da babban birnin kasar Abuja a matsayin wajaje masu hatsari ga kamuwa da cutar annobar korona. Shugaban kwamitin yaki da cutar Boss Mustapha…

GWAMNATIN BUHARI TA SAKI AIYUKAN TA NA TSAWON SHEKARU 6 KAN MULKI

Gwamnatin APC ta shugaba Buhari ta saki kundin bayanin aiyukan da ta cimma a tsawon shekaru 6 ta na karagar mulki a fadar Aso Rock. Gwamnatin da ta hau a…

SOKE HUKUMOMIN ZABEN JIHOHI NA KARA YAWA

Kiraye-kirayen neman soke hukumomin zaben jihohi na kara yawa daga masu sharhi da ma ‘yan siyasa.An fi samun kiran in wata jiha na gudanar da zaben kananan hukumomi da sakamakon…

MAKARANTUN HADIN KAI ZA SU KOMA KARATU RANAR LITININ DIN NAN

Gwamnatin Najeriya ta tsaida ranar litinin din nan 12 ga watan nan na Oktoba ta zama ranar komawa karatun makarantun hadin kai na gwamnatin taraiya. Makarantun dai  na sakandare su…