• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Iyaka

  • Home
  • YA KAMATA A ZAIYANA KAN IYAKA YADDA YA DACE DON KARE FITINAR KAUYUKA-SANATA BULUS AMOS

YA KAMATA A ZAIYANA KAN IYAKA YADDA YA DACE DON KARE FITINAR KAUYUKA-SANATA BULUS AMOS

Dan majalisar dattawa daga jihar Gombe Bulus Amos ya bukaci gwamnatin taraiya ta shara kan iyaka na yankuna da jihohi dalla-dalla don kawo karshen fitinar mallakar yankuna da kan haddasa…

NAJERIYA TA BUDE WASU DAGA KAN IYAKOKIN KASA NAN TAKE

Bayan dogon lokaci da kan iyakokin kasar Najeriya su ka zama a rufe, karshe gwamnatin shugaba Buhari ta bude hudu daga kan iyakokin da su ka hada da yankin kudu…

BUDE IYAKA: AN SAMU MABAMBANTAN RA’AYOYI

Baiyana shirin gwamnatin Najeriya na bude kan iyakar kasa don dawo da hada-hadar kasuwanci na samun mabambantan ra’ayi tsakanin masu cewa hakan daidai ne da masu cewa a’a a cigaba…

AN BUDE KAN IYAKAR IRAKI DA SAUDIYYA DON LAMURAN KASUWANCI KARO NA FARKO TUN 1990

Kusan shekaru 30 bayan dakatar da hada-hadar kasuwanci ta kan tsallaka kan iyaka tsakanin Iraki da Saudiyya, yanzu an bude kan iyakar. An bude kan hanyar hamada ta ARAR da…