• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Italiya

  • Home
  • SAUDIYYA TA MIKA GUDUMAR BUDEWA DA RUFE TARON KUNGIYAR KASASHE 20 MAFI KARFIN TATTALIN ARZIKI GA ITALIYA

SAUDIYYA TA MIKA GUDUMAR BUDEWA DA RUFE TARON KUNGIYAR KASASHE 20 MAFI KARFIN TATTALIN ARZIKI GA ITALIYA

Saudiyya ta kammala jagorancin kungiyar kasashe 20 mafi karfin tattalin arziki a duniya inda ta mika ragamar ga kasar Italiya. A taro a ofishin jakadancin Italiya a Riyadh, Saudiyya ta…

‘YAN BINDIGA A KONGO SUN HALLAKA JAKADAN ITALIYA

‘Yan bindiga a Kongo sun hallaka jakadan kasar Italiya, jami’in tsaron jakadan da direban jakadan dan kasar ta Kongo. Maharban sun bude wuta kan kwambar motoci da jakadan ke ciki…