• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Gwamnati

  • Home
  • GWAMNATI NA YIN DUK ABU MAI YIWUWA DON SAMUN SAKO DUKKAN WADANDA A KA SACE A JIRGIN KASA-FADAR ASO ROCK

GWAMNATI NA YIN DUK ABU MAI YIWUWA DON SAMUN SAKO DUKKAN WADANDA A KA SACE A JIRGIN KASA-FADAR ASO ROCK

A cigaba da nasarar sako wadanda barayi su ka sace a harin jirgin kasa kan hanyar Kaduna, gwamnatin Najeriya ta ce ta na yin duk abu mai yiwuwa don samun…

BA A TUNTUBE MU ZUWA YANZU BAYAN TSARE EKEREWAMDU A LONDON-SHIGE DA FICE

Hukumar shige da fice ta Najeriya ta ce ba wanda ya tuntube ta tun bayan bullar labarin cafke tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekwremadu a London da tuhumar tafiya…

ZA MU BUDE TIWITA A ‘YAN KWANAKI KALILAN-LAI

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce gwamnatin Najeriya za ta bude aikin kamfanin tiwita da ta dakatar nan da ‘yan kwanaki kalilan. Lai Muhammed na amsa tambaya daga manema…

MU NA SON A KORI SHUGABAR HUKUMAR DAIDAITON DAUKAR MA’AIKATA TA NAJERIYA DON SABA DOKA-MATASA

Gangamin matasa bisa jagorancin tsohon shugaban  majalisar matasa ta Najeriya NYCN ya taru a gaban hukumar kula da daidaiton daukar aiki a Abuja don neman shugaba Buhari ya kori shugabar…

NAIRA TA SAKE FADUWA KAN DALA

Takaradar kudin Najeriya Naira ta sake faduwa a kasuwar canji fiye kusan da kowane lokaci a baya. A yanzu dai a kan samu dala daya rak kan Naira 540 har…

BAYAN WATA 13 LEBANON TA KAFA GWAMNATI

Shugabanni a Lebanon sun amince da kafa gwamnati mai ministoci 24 bayan wata 13 ba amintacciyar gwamnati mai tasiri. Gwamnatin dai na karkashin firaminista Najib Mikati. Faransa ce da hadin…

SHUGABA BUHARI YA ZIYARCI JIHAR IMO DA TA FI TSANANTAR NEMAN RABA NAJERIYA

Shugaban Najeriay Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo da ta zama mafi tsanantar kashe-kashe don neman raba Najeriya da kafa kasar Biyafara. Shugaban ya ziyarci jihar mai yawan masu hallaka…

JAMI’AN TSARON DSS SUN CAJI BIYU DAGA MUKARRABAN IGBOHO DA TA’ADDANCI

Jami’an tsaron farin kaya na Najeriya DSS sun caji biyu daga mukarraban dan rajin kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho da laifin aikata ta’addanci. Mutanen biyu su na daga cikin mutum…

GWAMNA LALONG YA KARA SASSAUTA DOKAR HANA FITA

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya kara sassauta dokar hana fita a yankin karamar hukumar Jos ta arewa da Bassa. Yanzu dokar hana fita ta koma daga goma na dare…

MIYAGUN IRI SUN KASHE ‘YAN SANDA UKU

Miyagun iri sun kai farmaki kan motar ‘yan sanda da ke sintiri a kamaran hukumar Ukwuani da ke jihar Delta. Masu ta’addancin sun bude wuta a wata madakatar motoci inda…