• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Gwamna

  • Home
  • ABDULKARIM DAUDA MUKE SO YA ZAMA GWAMNAN JAHAR KATSINA A ZABEN 2023-AHIJO

ABDULKARIM DAUDA MUKE SO YA ZAMA GWAMNAN JAHAR KATSINA A ZABEN 2023-AHIJO

A yayin da aka shiga shekarar jajiberar siyasa a Nijeriya akan babban zaben da za’ayi a shekarar 2023, ko wace jaha masoya na nuna goyon bayan wanda suke ganin ya…

TOH FA! EFCC TA CAFKE TSOHON GWAMNA

Hukumar yaki da cin hanci ta Najeriya EFCC ta yi awun gaba da tsohon gwamnan jihar Abia Theodore Orji. Hukumar ta kama Orji wanda dan majalisar dattawa ne a filin…

TA TABBATA TSOHON GWAMNAN BANKIN NAJERIYA BA ZAI SAMU TIKITIN TAKARAR GWAMNAN ANAMBRA BA

Jerin sunayen da hukumar zaben Najeriya INEC ta fitar don zaben gwamnan jihar Anambra ya kasance ba sunan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN Charles Soludo a inuwar jam’iyyar APGA.…

BABU WATA JAM’IYYA A WAJE NA MAI TASIRI BA YA GA PDP-UDOM EMMANUEL

Gwamnan jihar Akwa Ibom Udom Emmanuel ya ce shi dai a wajen sa ba wata jam’iyya mafi karfi irin PDP kuma ita kadai ta sani.Emmanueal na magana ne a ganawa…

GWAMNAN NEJA BAI TABA TARA MU MU TATTAUNA KAN TSARO BA-LADO SULEJA

Dan majalisar wakilan taraiya mai wakiltar Suleja da Gurara daga Neja Najeriya, Lado Suleja ya ce da gwamnan Neja ya na tuntubar su da kuwa sun ba da shawarar da…

GWAMNA YA CE SAM BA A KAI MA SA SABON FARMAKI BA

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya musanta wani labari da ke cewa ‘yan ta’adda sun sake kai ma sa farmaki. Zulum wanda ya yi kaurin suna wajen shiga lungunan jihar…

DA DUMI-DUMI: AKEREDOLU NE YA LASHE ZABEN GWAMNAN ONDO

Gwamnan jihar Ondo kuma dan takarar jama’iyar APC Rotimi Akeredolu ya lashe zaben 9 Oktoba 2020 na gwamnan jahar Ondo, Eyitayo Jegede na babbar jama’iyar adawa watau PDP, tare da…