• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Garba Shehu

  • Home
  • NAJERIYA NA DA NIYYAR KWASO JAMA’AR TA DAGA UKRAINE-GARBA SHEHU

NAJERIYA NA DA NIYYAR KWASO JAMA’AR TA DAGA UKRAINE-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya ba da tabbacin gwamnati na daukar matakan ganin an dawo da ‘yan Najeriya da su ka makale a kasar Ukraine da…

NA SAMU SAUKI DAGA CUTAR KORONA BAIROS-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya fitar da sanarwar cewa ya samu sauki ko ya warke daga cutar korona bairos. Shehu wanda a ka ba da labarin…

FADAR ASO ROCK: DALILIN DA YASA MUKA DAKATAR DA TWITTER

Fadar Aso Rock ta ce ta dakatar da aikin sadarwar twitter a Najeriya ba don kadai kamfanin ya goge sakon shugaba Buhari ba, amma don loksci mao tsawo da ya…

SHUGABA BUHARI BAI HALARCI JANA’IZAR JANAR ATTAHIRU BA DON BA YA SON TAKURAWA JAMA’A-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya ce shugaban bai samu halartar jana’izar babban hafsan rundunar sojan kasan ba don ba ya son takurawa jama’a a cikin gari.…

BA SABANI TSAKANIN SHUGABA BUHARI DA TINUBU-FADAR ASO ROCK

Fadar Aso Rock ta ce ba sabani kamar yanda a ke yayatawa tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da uban jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu. A sanarwa daga mai taimakawa shugaba Buhari…

INA NEMAN GAFARAR LABARIN DA NA CE YARA 10 A KA SACE A KATSINA ALHALI SUN KAI 344 – GARBA SHEHU

Mai taimkawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya nemi gafarar ‘yan Najeriya don labarin da ya bayar cewa dalibai 10 a ka sace a Katsina amma yanzu ga shi…

FADAR ASO ROCK TA MUSANTA BIYAN TUBABBUN ‘YAN BOKO HARAM NAIRA DUBU 150 A WATA

Fadar gwamnatin Najeriya ta musanta labarin da wani shafin magoya bayan jam’iyyar PDP ya yada cewa gwamnatin na biyan naira dubu 159 ga tubabbun’yan ta’addan Boko Haram da a ka…

MAMMAN DAURA MUTUMIN KIRKI NE DA BA A FAHIMCE SHI BA – INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammmadu Buhari ya ce dan uwan sa Mamman Daura mutumin kirki ne da jama’a ba su fahimta ba. Shugaban wanda ke taya Mamman Daura murnar cika shekaru 81…