• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Buhari

  • Home
  • DUK DA TIRLIYOYIN NAIRA, KASAFIN KUDIN NAJERIYA NA 2022 YA YI KADAN-DARAKTAN OFISHIN KASAFI

DUK DA TIRLIYOYIN NAIRA, KASAFIN KUDIN NAJERIYA NA 2022 YA YI KADAN-DARAKTAN OFISHIN KASAFI

  Babban daraktan ofishin kasafin kudin Najeriya Ben Akabueze ya ce duk da yawan tiriliyoyin Naira a kasafin kudin 2022, har yanzu kasafin kudin ya yi kadan a bisa bukatun…

ZA MU BUDE TIWITA A ‘YAN KWANAKI KALILAN-LAI

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce gwamnatin Najeriya za ta bude aikin kamfanin tiwita da ta dakatar nan da ‘yan kwanaki kalilan. Lai Muhammed na amsa tambaya daga manema…

AN JUYA KALAMAN SHUGABA BUHARI BAIBAI A ZIYARAR SA TA IMO-ADESHINA

Kakakin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, wato Femi Adeshina ya ce wasu masu son juya bayani sun birkita ma’anar wani furuci na shugaba Buhari a gidan gwamnatin Imo a ziyarar aiki…

MANYAN HAFSOSHIN NAJERIYA SUN GANA DA SHUGABA BUHARI

Manyan hafsoshin tsaron Najeriya sun gana da shugaba Buhari a fadar Aso Rock inda su ka yi wa shugaban bayani kan halin da tsaro ke ciki. Shugaban wanda ya yabawa…

KARA KORAR MINISTOCI ZAI FARFADO DA MARTABAR GWAMNATIN BUHARI

Masu sharhi na cewa rage karin ministoci fiye da biyu kacal da a ka sauke zai iya dawo da martabar gwamnatin shugaba Buhari da ta samu koma baya musamman gabanin…

A BA DA LABARAN SIRRI DON TSARO-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya su dage wajen samar da bayanan sirri ga jami’an tsaro don magance miyagun iri. Shugaban na magana kan damuwar yanda tsaro ya…

A CAFKO MASU KISAN GILLA A FILATO-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umurci jami’an tsaro su cafko wadanda su ka kashe matafiya a yankin Jos ta arewa. A sanarwa daga mai taimaka ma sa kan labaru Garba…

SHUGABA BUHARI NA LONDON DON DUBA LAFIYA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa London din kasar Burtaniya don duba lafiyar sa. Kamar yanda mu ka ba ku labari, shugaban zai yi amfani da damar wajen halartar wani…

SHUGABA BUHARI YA GANA DA SARKIN DAURA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk. Wannan ganawa ce ta murnar idin babbar sallah da shugaban ya yi a matsayin sa na mai…

SHUGABA BUHARI YA KARAWA BABBAN HAFSAN SOJAN KASA GIRMA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karawa babban hafsan sojan kasa Manjo Janar Farouk Yahaya girma zuwa Laftanar Janaral. Shugaban ya makalawa Yahaya alamar karin girman a fadar Aso Rock gabanin…