Babban Hafsan Sojojin Najeriya Leftana Janar Faruk Yahaya yace rundunar sojojin kasar nan ta lashi takobin kawar da ta’addanci da sauran munanan ayyukan
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Leftana Janar Faruk Yahaya yace rundunar sojojin kasar nan ta lashi takobin kawar da ta’addanci da sauran munanan ayyukan dake barazana ga harkar tsaro a kasar…