AN SAKI AMARYAR DA TA KIRBAWA MIJIN TA WUKA TA KASHE A 2014 A KANO
Kwamitin kula da rage cunkuso a gidajen yari na Najeriya karkashin Jostis Ishaq Bello ya sake amraya Rahma Hussein wacce ta kirbawa mijin ta wuka a 2014 ta kashe shi…
ABIN MAMAKI A BICHI WAJEN DAURIN AUREN YUSUF BUHARI
Manyan ‘yan siyasa sun yi dafifi a masarautar Bichi don shaida daura auren dan sa Yusuf da Zahra. Amaryar ‘yar Sarkin Bichi ce Nasiru Ado Bayero. Abun da ya fi…
AN WARE DALA MILIYAN DAYA DON YIWA TALAKAWA AURE
Yarima Muhammad Bin Salman na Saudiyya ya ware dala miliyan daya don tallafawa miskinai da gajiyayyu su yi aure. Wannan tallafi ya shafi matasa maza da mata 200 a fadin…
RASHIN HAIHUWA: LAIFIN MAZAN NE KO MATAN?
Me yasa likitocin maza ke ci gaba da aza laifin rashin haihuwa akan mata? Shin mata da kansu suna daukar rashin haihuwa kai tsaye laifinsu ne? Ko kuwa dalilin tuki…
ZAHARADDEEN YA BAIYANA DA BASIRA BAYAN SHIRIN FARKO NA CIKI DA GASKIYA
Biyo bayan shirin CIKI DA GASKIYA na muryar Amurka a ranar litinin 01 2 2021, matashin da a ke magana a kan sa Zaharaddeen ya baiyana da yarinyar da iyayen…
SIYASA: AUREN ‘YAR NUHU RIBADU YA HADA MANYAN MASU ADAWA DA JUNA WAJE DAYA
Manyan ‘yan siyasar Najeriya daga na gwamnatin APC mai mulki zuwa PDP mai adawa sun taru cunkus a anguwar Aso Drive Abuja don shaida daura auren ‘yar tsohon shugaban hukumar…