• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

amurka

  • Home
  • AMURKA TA GANO KULLALLIYA DAGA IRAN TA HALLAKA TSOHON MAI BA DA SHAWARA KAN TSARON TA

AMURKA TA GANO KULLALLIYA DAGA IRAN TA HALLAKA TSOHON MAI BA DA SHAWARA KAN TSARON TA

Amurka ta gano wata makarkashiya ta kasar Iran ta yunkurin kashe tsohon mai ba da shawara kan tsaro John Bolton. Tunis ashen shari’a na Amurka ya fitar da cajin shari’a…

SHUGABA BUHARI YA SAUKA A NEWYORK DON TARON MDD

  Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a birnin NewYork din Amurka don halartar babban taron majalisar dinkin duniya na 76. Taron dai kan zama zauren jawabai daga shugabannin kasashe…

HARIN SATUMBA 2011 YA FI KARFIN MAFI MUNIN MAFARKIN MU-MARIGAYI KOFI ANNAN

Yayin da a ke bitar cika shekaru 20 bana da harin ta’addanci na shekara ta 2011 a cibiyar kasuwanci ta duniya a New York, hakanan a ke tuna martanin manyan…

YAU A KE CIKA SHEKARU 20 DA HARI KAN CIBIYAR KASUWANCI TA DUNIYA A AMURKA

Yau asabar din nan a ke cika shekaru 20 da kai hari cibiyar kasuwanci ta duniya a Amurka. Harin dai an kai shi ne da amfani da jirgin sama da…

GWAMNATIN AFGHANISTAN TA HARAMTA ZANGA-ZANGA

Gwamnatin Afghanistan karakshin Taliban ta haramta duk wata zanga-zanga da nuna don lamuran tsaro ne ya jawo daukar matakin. Sabon ministan harkokin cikin gida Sirajuddin Haqqani ya baiyana cewa an…

HEZBOLLAH CUTAR SANKARA CE GA LEBANON-MAJALISAR DOKOKIN AMURKA

Majalisar dokokin Amurka ta ce kungiyar ‘yan shia ta Hezbollah cutar sankara ce ta kasar Lebanon. Furucin ya fito ne daga bakin shugaban tawagar majalisar dokokin da ta ziyarci birnin…

TALIBAN TA YI MURNAR GALABA YAYIN DA RUKUNIN KARSHE NA SOJAN AMURKA YA FICE

‘Yan Taliban da su ka karbe ragamar mulkin Afghanistan, sun nuna murna yayin da rukunin karshe na sojan Amurka ya fice daga kasar. Jiragen karshe da kaya sun tashi daga…

SAKONNIN WAYAR TARHO TA JAWO ZARGIN ABBA KYARI DA TUHUMAR DAN DAMFARA HUSHPUPPI

Sakonnin wayar tarho da hukumar bincike ta taraiya a Amurka FBI ta duba su ka sa zargin shaharerren dan sanda Abba Kyari da hulda da dan damfara Ramon Abbas da…

DSS TA CAFKE WASU AMURKAWA 2 DA DAN FARANSA DON DAUKAR BIDIYON ‘YAN AWARE BA IZINI

Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya DSS ta cafke Amurkawa biyu ‘yan asalin Isra’ila da Bafanshe daya na daukar faifan bidiyon farafagandar ‘yan Biyafara ba tare da izini ba. Lamarin…

YAKIN AMURKA A AFGHANISTAN ZAI KARE A WATAN GOBE-BIDEN

Shugaban Amurka Joe Biden ya ce yakin da Amurka ke jagoranra na hana Taliban kwace madafun iko a Afghanistan zai kammala a karshen watan gobe na Agusta. A jawabin da…