• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Alhazai

  • Home
  • JIRGIN RWANDA ZAI KWASHI ALHAZAN UMRAH NA NAJERIYA 154

JIRGIN RWANDA ZAI KWASHI ALHAZAN UMRAH NA NAJERIYA 154

Kungiyar masu jigilar alhazan reshen Najeriya reshen Abuja ta bullo da wata dabara ta aiki tare wajen tattara kan masu niyyar umrah don tada jirgi guda su tafi tare. Kungiyar…

SARKI SALMAN YA GODEWA KASASHEN DUNIYA DON NUNA FAHIMTA KAN TAKAITA ALHAZAI

Sarki Salman na Saudiyya ya godewa kasashen musulmi don nuna fahimta ga matakan kare alhazai daga yaduwar korona bairos. Sarkin a jawabin sa na babbar sallah,  ya ce goyon bayan…

RASHIN ZUWA HAJJIN BANA-NAHCON TA TARA JAMI’AN LABARUN ALHAZAI A ABUJA

Biyo bayan dakatar da damar zuwa hajji shekaru biyu a jere da Saudiyya ta yi don kalubalen korona bairos,  hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta tara dukkan jami’an labarun hukumomin alhazai…

BA MU DA TABBACIN ZA A GUDANAR DA AIKIN HAJJI BANA 2021-HUKUMAR ALHAZAN NAJERIYA

Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta ce zuwa yanzu ba ta tabbacin za a gudanar da aikin hajjin bana, amma ta na kyautata fatar yiwuwar hakan.Bayan taron liyafar karrama bon jakadan…

BA A SAMU CUTAR KORONA A TSAKANIN ALHAZAI A SAUDIYYA BA-IMAM SUDAIS

Jagoran hukumar gwamnati da ke kula da masallacin Makkah da na Madina Sheikh Abdulrahman Sudais ya baiyana cewa ba a samu ko Alhaji daya da cutar korona ba. Imam Sudais…