• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Abuja

  • Home
  • ABUJA TA KARA RIKICEWA DA KARANCIN MAN FETUR

ABUJA TA KARA RIKICEWA DA KARANCIN MAN FETUR

Babban birnin Najeriya Abuja ya kara rikicewa da dogayen layukan neman man fetur inda hakan kan sa datse hanyoyi da kawo cikas a zirga-zirga. Duk da wannan ya fara zama…

SHEIKH NURU KHALID YA ZAGA DON DUBA AIKIN SABON MASALLACIN DA A KA BA SHI

Saukekken limamin anguwar ‘yan majalisa a Abuja Sheikh Nuru Khalid ya zaga inda ya duba aikin masallacin da a ka ba shi don zama babban liman. A faifan bidiyo da…

ABUJA-KADUNA-HAR YANZU BA A SAN INDA FASINJOJIN JIRGIN KASAN DA A KA KAI WA HARI FIYE DA 100 SU KE BA

Mako daya bayan hari kan jirgin kasan fasinja a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, ba a ji duriyar fiye da fasinjoji 100. Hukumar jiragen kasa ta Najeriya ta ba da…

MATAKIN DA A KA DAUKA KAN NURU KHALID YA YI TSAURI-DAYA DAGA LIMAMAN ANGUWAR APO

Rahotanni na nuna wasu mazauna anguwar APO a Abuja wato anguwar ‘yan majalisar dokokin Najeriya na niyyar kwabe shugaban kwamitin masallatan anguwar Sanata Sa’idu Dansadau biyo bayan dakatar da limamin…

MATA SUN FUSATA DA WATSI DA KUDURORIN GYARA MULKI DA SU KA SHAFI BUKATUN SU NA MUKAMAI

Wasu kungiyoyin kare muradun mata sun gudanar da zanga-zangar a kofar majalisar dokokin taraiya a Abuja don nuna fushi ga jingine wasu kudurori warewa mata mukamai a aikin gyara tsarin…

A KULA DA LAMURAN NOMA DON SAMAR DA ABINCI WADATACCE-UMAR NAMASHAYA DIGGI

Tsohon shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi Umar Namatsaya Diggi ya bukaci maida hankali ainun kan lamuran noma. A zantawa da kafafen labarun kasahen waje a Abuja, Namsahaya Diggi…

ZA A KAWO NNAMDI KANU KOTU RANAR TALATA MAI ZUWA DON FUSKANTAR SHARI’AR CIN AMANAR KASA

Za a sake gurfanar da shugaban ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu gaban babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja inda za a cigaba da yi ma sa shari’a kan tuhumar cin…

KORONA BAIROS-FADAR ASO ROCK TA FIDDA SABBIN KA’IDOJIN SHIGA FADAR

Fadar Aso Rock ta fitar da sabbin ka’idoji ga duk masu ziyarar fadar don yaki da abun da a ka baiyana da cutar annoba ta korona bairos. Mai taimakawa shugban…

BABBAN SHAGON NEXT A ABUJA YA KONE KURMUS

Babban shagon sayar da kayan masarufi NEXT CASH N CARRY da ke Abuja ya kama da wuta inda yak one kurmus. Wutar ta fara da misalign karfe 8 na safiyar…

SHUGABA BUHARI MISALI NA SHUGABA MARAR CIN HANCI-YEMI OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya zaiyana shugaba Buhari a matsayin misalign shugaba marar cin hanci da rashawa. Osinbajo na magana ne lokacin da ya kwashi matar sa da tawaga…