• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SULTAN MUHAMMAD SA’AD ABUBKAR YA JAGORANCI AZA HARSASHIN GINA JAMI’AR ASSALAM TA DUNIYA A HADEJA

Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ya jagoarnci taron aza harsashin gina jami’ar ASSALAM ta duniya da kekarkashin kungiyar JIBWIS.

Wannan ya biyo bayan gudunmawa da musulmi su ka bayar har a ka tara fiye da Naira miliyan 150 tun farko na fara aikin ginin da aka kiyasta zai lashe Naira biliyan daya.

Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya  ce a ‘yan kwana 3 da su wuce masu ba da gudunmawa sun zuba fiye da Naira miliyan 10 a asusun aikin gina jami’ar.

Sheikh Bala Lau ya bukaci cigaba da ba da gudunmwar,ya ce kowa zai iya amfana da jami’ar ba wai lalle sai musulmi dan ahlusuunah ba.

An tara miliyoyin Naira daga gwamnoni da gwamnan Jigawa Abubakar Badaru ya baiyana inda gwamnoni 5 su ka ba da miliyan 50-50, yayin da dan kasuwa Abdulsamad Isiaka Rabiu shi ma ya ba da Naira miliyan 50.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai Ahmed Idris ya ce ‘yan majalisar wakilai musulmi 150 sun ba da gudunmawar Naira miliyan daya daga kowannen su.
A na bukatar Naira biliyan daya don tada gini sama.

Wani abun burgewa shi ne gwamna Abubakar Badaru ya yi alwashin kara yawan fili bayan ba da kadada 150 a sharerren fili da ke tazarar kilomita 7 kan hanyar Kano daga Hadeja.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “SULTAN MUHAMMAD SA’AD ABUBKAR YA JAGORANCI AZA HARSASHIN GINA JAMI’AR ASSALAM TA DUNIYA A HADEJA”
 1. I know this if off topic but I’m looking into starting my own weblog and was wondering
  what all is needed to get set up? I’m assuming having a blog like yours would cost a pretty
  penny? I’m not very web savvy so I’m not 100% positive.
  Any suggestions or advice would be greatly appreciated. Cheers

 2. Way cool! Some extremely valid points! I appreciate you penning this article
  plus the rest of the site is also very good.

 3. Popüler bir porno aramasıyla ilgili bu sıcak XXX videoları seçmeye bayılacaksınız.
  Ücretsiz Bacakarası, Mastürbasyon, Oralseks, Sert, Yalama, Sikme, Yüksek çözünürlük, Olgun, Derleme, Yüksek çözünürlük porno filmleri de kontrol etmeye hazır olun! İyi eğlenceler!
  Her saat yeni ve sıcak Yaşlı bayan sex XXX video eklendi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.