• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SOJOJIN YAMAN SUN NAUSA CIKIN MARIB BAYAN JA DA BAYAN ‘YAN TAWAYEN HOUTHI

ByNoblen

Jan 27, 2022

Sojojin gwamnati a Yaman sun nausa cikin yankin Marib mai arzikin iskar gas bayan ‘yan tawayen houthi sun ja da baya.
Sojojin sun shiga garin Abedia da Juba na yankin Marib da cin galabar kwace sassan masu tsaunuka na Hareb da cibiyar soja ta Um Resh.
Fafatawa mai zafi ta yi sanadiyyar hallaka ‘yan tawayen houthi da dama da hakan ya samu karin nasara don hare-hare ta jiragen sama daga sojojin rundunar larabawa da Saudiyya ke jagorantar don dawo da zababbiyar gwamnatin Abed Rabbo.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SOJOJIN YAMAN SUN NAUSA CIKIN MARIB BAYAN JA DA BAYAN ‘YAN TAWAYEN HOUTHI”
  1. My spouse and I stumbled over here by a different web address and thought I may as well check things
    out. I like what I see so i am just following you.
    Look forward to finding out about your web page yet again.

Leave a Reply

Your email address will not be published.