• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SOJOJIN RASHA SUN AUKA KAMFANIN KARFE NA MARIUPOL

Dakarun sojan Rasha sun auka kamfanin karfe a garin Mariupol na Ukraine mai tashar jirgin Ruwa, yayin da Rasha ke karfafa hare-haren ta don cimma wata babbar madafa.
A tsakiyar wannan farmaki, shugaban Rasha Vladimir Putin ya duba faretin ban girma na sojoji a Moscow don tunawa da nasarar da taraiyar Sobiyet ta yi kan sojojin Nazi na Jmaus karkashin marigayi shugaba Adolf Hitler.
Kamfanin karfe na Azovstal ya zama maboyar dakarun Ukraine kafin kawar da su inda hakan zai samawa Rasha sararin hada kan sojojin a yankin da ta kwace.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.