• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SOJOJI, ’YAN SANDA, JAMI’AN TSARON FARIN KAYA DSS DA SAURAN SU SUKA KULA DA GUDANAR DA ZABEN EDO

Rahotanni daga jihar Edo na nuna duk rukunonin jami’an tsaro sun baiyana don tabbatar da tsaro a gudanar da zaben gwamnan jihar Edo.
Kama daga ‘yan sanda dubu 31, zuwa sojoji da jami’an tsaron farin kaya DSS duk sun dubu yanda zaben ya gudana ta fuskar tsaro.
Akwai tabbacin jami’an ‘yan sanda da su ka kula da rumfunan zabe basa dauke da makamai amma wadanda ke kan magamar hanya na da makamai.
Duk da haka an samu labarin hatsaniya a wasu sassa saboda yanda kowacce daga manyan jam’iyyu ke gwagwarmayar lashe zaben.
Hakanan bayanai sun nuna an samu sayen kuri’a da kuma inda na’urorin tantance masu kada kuri’a su ka cije.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SOJOJI, ’YAN SANDA, JAMI’AN TSARON FARIN KAYA DSS DA SAURAN SU SUKA KULA DA GUDANAR DA ZABEN EDO”
 1. An impressive share! I have just forwarded this onto
  a co-worker who was doing a little homework on this.
  And he actually ordered me breakfast because I discovered it for him…
  lol. So allow me to reword this…. Thanks for the meal!!
  But yeah, thanx for spending some time to talk about this matter here on your blog.

 2. Hi, i think that i saw you visited my weblog thus i came to “return the favor”.I’m trying
  to find things to improve my website!I suppose its ok to use a
  few of your ideas!!

Leave a Reply

Your email address will not be published.