• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABANNIN KASASHE SUN FARA SAUKA A BIRNIN RIYADH NA SAUDIYYA

ByNoblen

Oct 25, 2021

Shugabannin kasashe na amsa gaiyatar Saudiyya don taron shiyyar gabar ta tsakiya na kare muhalli ta hanyar dasa bishiyoyi.
Taron dai zai fara ne daga litinin din nan bisa jagorancin Yarima Muhammad bin Salman.
Wannan taro zai zama mai amfani ga yankin na Larabawa da ke tsakiyar hamada inda yanayi ke daukar dumi don rashin wadatar bishiyoyi da koren yanayi.
Tuni firaministan Pakistan Imran Khan ya isa Riyadh da tawagar sa hakanan ma shugaban Libya da firaministan Maroko daga Afurka ta arewa sun isa birnin don taron.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
One thought on “SHUGABANNIN KASASHE SUN FARA SAUKA A BIRNIN RIYADH NA SAUDIYYA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.