• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN YAMAN ABED RABBO YA RABA MUKAMAI 24 TSAKANIN AREWACI DA KUDANCIN KASAR

Shugaban Yaman Abed Rabbo Mansour Hadi ya sanarda raba mukamai tsakanin bangarorin kasar biyu masu karfi a siyasance na kudanci da arewaci.

Wannan cika ka’idar yarjejeniyar yin hakan ne da a ka cimma a birnin Riyadh na Saudiyya.

Abed Rabbo ya raba mukaman tsakanin jama’ar sa ta arewaci da kuma gwamnatin kudanci da ke birnin Aden da ta mara ma sa baya da hakan ya kara ma sa azama kan tunkarar ‘yan tawayen Houthi da Iran ke marawa baya.

Abed Rabbo ya tabbatar da nada Moein Abdel Malik a matsayin firaminista sai kuma Ahmed Awad bin Mubarak a matsayin minstan harkokin waje.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SHUGABAN YAMAN ABED RABBO YA RABA MUKAMAI 24 TSAKANIN AREWACI DA KUDANCIN KASAR”
 1. We are a group of volunteers and opening a new scheme in our community.
  Your site provided us with valuable info to work on. You have done an impressive job and our whole community will be grateful to
  you.

 2. Thank you a lot for sharing this with all of us you
  actually recognise what you’re talking approximately! Bookmarked.
  Please also discuss with my web site =). We
  can have a link trade contract among us

Leave a Reply

Your email address will not be published.