• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN TURKIYYA RACEB TAYYEB ERDONA YA KAMU DA CUTAR KORONA BAIROS

Shugaban Turkiyya Rcaeb Tayyeb Erdona ya fitar da sanarwar da ke cewa ya kamu da cutar korona bairos.
Erdon ya ce shi da matar sa sun kamu da cutar amma ba ta yi mu su tsanani ba kuma nau’in OMICRON ce da a ke fama da ita a halin yanzu a duniya.
Erdoan mai shekaru 67 ya ce za su cigaba da aiki daga gida da bukatar a taya su da addu’a.
Gabanin bullar OMICRON kamuwa da cutar korona ba ta yi tsanani ba a kasar.
 

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SHUGABAN TURKIYYA RACEB TAYYEB ERDONA YA KAMU DA CUTAR KORONA BAIROS”
  1. great post, very informative. I ponder why the other experts of this sector don’t notice this. You should continue your writing. I’m confident, you’ve a huge readers’ base already!

Leave a Reply

Your email address will not be published.