• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN TURKIYYA RACEB ERDOAN YA CE ZAI SAKE TAKARAR SHUGABANCI BADI

Shugaban kasar Turkiyya Raceb Tayyeb Erdoan ya ce zai sake yin takarar shugaban kasar a zaben da za a gudanar badi.

Erdoan mai shekaru 68 ya rike matsayin shugaba da kuma firaminista kusan shekaru 20 da su ka wuce.

Duk da goyon bayan da ya rika samu a baya har ma da hana yi ma sa juyin mulki, ya samu raguwar goyon baya don batun tsadar kayan masarufi.

A na tsammanin madugun ‘yan adawar kasar Kamal Kelicdaroglu ne zai kalubalanci Erdoan a zaben.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.