• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN NAJERIYA YA SAUKA A FARANSA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya keta hazo zuwa birnin Paris na kasar Faransa don taro kan bitar tattalin arzikin Afurka.

Shugaban wanda zai gana da shugaban Faransa Emmanuel Macron, zai tattauna da sauran shugabannin Afurka da masu ruwa da tsaki don yafewa kasashen basuka biyo bayan akasin korona bairos.

Hakanan shugaban zai zanta Macron a kan fitinar tafkin Chadi musamman akasin kisan gilla ga shugaban Chadi Idris Derby da sauran lamuran ta’addanci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.