• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A ALHAMIS DIN NAN

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudi gaban majalisar dokokin Najeriya ranar alhamis din nan.

Tuni majalisar zartarwa ta aminceda kasafin da yah aura Naira tiriliyan 13 wanda kari ne kan kasafin kudin da a ke ciki da ya ke sama da Naira tiriliyan 10.

Dama gwamnatin ta Buhari ta bullo da tsarin fara kasafin kudin shekara daga watan Janairu zuwa watan Disamba.

Ba mamaki a samu cikekken bayanin yanda gwamnatin ta gudanar da kasafin kudin na bana zuwa yanzu da nasarori ko kalubalen da a ka fuskanta.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDIN BADI A ALHAMIS DIN NAN”

Leave a Reply

Your email address will not be published.