• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN 2021 GABAN MAJALISA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin Najeriya na badi 2021 gaban majalisar dokokin Najeriya.
Ba a taba yin kasafin da ya kai wannan yawan kudi ba don  ya haura Naira tiriliyan 13 inda wannan a ke ciki ma na 2020 mai karewa sama da Naira tirliyan 10 ne.

Shugaban ya baiyana yanda gwamnatin ke fama da kalubalen faduwar farashin fetur, matsalolin tsaro da kuma cikas da cutar korona ta haddasa.
Shugabannin majalisun biyu na dattawa Sanata Ahmed Lawan da kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila sun ba da tabbacin duba kasafin kan lokaci don fara aiki da shi kamar yanda a ke tsara daga farko watan Janairu yak are a Disamba.

Najeriya dai kan samu akasarin kudin shigar ta da sayar da danyen man fetur inda sauran hanyoyin da su ka hada da tara kudin shiga da aiyukan zuba jari kan samar da wasu makudan kudin.
Shugaban ya ba da tabbacin cigaba da kyautatawa al’umma kan kuncin tattalin arzikin da su ke ciki da ya faru musamman bayan janye tallafin fetur.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YA GABATAR DA KASAFIN KUDIN 2021 GABAN MAJALISA”
 1. Hey there, I think your blog might be having browser compatibility issues.
  When I look at your blog site in Ie, it looks fine but when opening
  in Internet Explorer, it has some overlapping. I just wanted to give you a quick heads up!
  Other then that, amazing blog!

 2. I truly love your blog.. Very nice colors & theme.
  Did you build this web site yourself? Please reply back as I’m planning to
  create my own website and want to find out where you got this from or what the theme is called.
  Appreciate it!

 3. Every weekend i used to visit this site, as i wish for enjoyment,
  since this this site conations genuinely good funny stuff too.

Leave a Reply

Your email address will not be published.