• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN LEBANON NAJIB MIKATI NA CIGABA DA NUNA DAMUWA KAN YANDA IRAN KE SHIGO DA FETUR KASAR SA

ByNoblen

Sep 21, 2021 ,

Firaministan Lebanon Najib Mikati na nuna matukar damuwa yanda Iran ke shigo da man fetur kasar ba tare da izinin gwamnati ba.
Kungiyar ‘yan shi’a ta Hezbollah ke tsara shigo da man daga Iran da nuna cewa don rage kuncin karancin man ne a kasar.
Mikati ya ce shiga da man ya taka doka da cin zarafin ‘yancin cin gashin kan Lebanon daga Iran.
Firaministan ya ce bai damu ba tun da lamarin ya zama haka in an sanyawa Lebanon takunkumi.
Iran kan shigo da man ta kasar Sham daga nan sai a tsallako da shi Lebanon zuwa tankunan adana da Hezbollah ke kula da su.
Iran da Sham duk na karkashin takunkumin Amurka.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *