Tsohon shugaban Afurka ta kudu da ya zama bature na karshe da ya mulki kasar FW DE Klerk ya riga mu gidan gaskiya ya na mai shekaru 85.
De Klerk ya mutu a gidan sa da ke Cape-town bayan fama da sanakarar huhu.
Marigayin ya mulki Afurka ta kudu daga 1989-1994.
Hakanan shi ne ya sako marigayi tsohon shugaban kasar Nelson Mandela daga gidan yari a Robben Island bayan shafe shekaru 27.
Dalilin sauye-sauye da ya kawo,an samu kawo karshen mulkin wariyar launin fata a kasar.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
You ought to take part in a contest for one of the greatest websites on the net. I am going to highly recommend this blog!