• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN HUKUMAR ILIMI NA BIA DAYA NA FARKO FARFESA GIDADO TAHIR YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Shugaban hukumar ilimi na bai daya na Najeriya Farfesa Gidado Tahir ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya.
Marigayin wanda ya taba zama mukaddashin magatakardan jami’ar Abuja, ya rike mukamin shugabancin hukumar ilimin makiyaya.
An haifi marigayin a garin Toungo a jihar Adamawa a 1949 inda ya yi karatu a manyan cibiyoyin ilimi ciki har da jami’ar Ahmadu Bello ta Zaria.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna juyayin rashin Farfesa Tahir, wanda ya ce ya ba da gagarumar gudunmwa ga lamuran ilimi daga tushe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SHUGABAN HUKUMAR ILIMI NA BIA DAYA NA FARKO FARFESA GIDADO TAHIR YA RIGA MU GIDAN GASKIYA”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *