• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN GWAMNATIN YAMAN RASHAD AL-ALIMI YA SAUKA A JEDDAH

Shugaban gwamnatin Yaman da tawagar gwamnatin sa sun sauka a birnin Jeddah na Saudiyya don ziyarar aiki.
Hakan ya biyo bayan rantsar da kwamitin gwamnatin a makwan jiya da majalisar dokokin Yaman din ta gudanar daga birnin gwamnati na wucin gadi wato Aden da ke kudancin Yaman.
Al-Alimi ya gana da Sarki Salman da Yarima Muhammad kan lamuran samar da salama a Yaman da ke cikin rikici tun tawayen ‘yan houthi a 2014 bisa mara bayan kasar Iran.
Duniya na fatar sabuwar gwamnatin da ta karba daga Abed Rabbo za ta iya hada kan Yaman da samar da salama mai dorewa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “SHUGABAN GWAMNATIN YAMAN RASHAD AL-ALIMI YA SAUKA A JEDDAH”
  1. I was very pleased to find this web-site.I wanted to thanks for your time for this wonderful read!! I definitely enjoying every little bit of it and I have you bookmarked to check out new stuff you blog post.

  2. I will immediately clutch your rss as I can’t find your e-mail subscription link or newsletter service. Do you’ve any? Please let me realize in order that I may subscribe. Thanks.

Leave a Reply

Your email address will not be published.