• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAN FARANSA EMMANUEL MACRON YA SAUKA A SAUDIYYA INDA YA GANA DA YARIMA MUHAMMAD

ByNoblen

Dec 5, 2021

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai muhimman ziyara kasar Saudiyya inda ya gana da Yarima Muhammad bin Salman.
Ziyarar na da muhimmanci kan lamuran tsaro, tattalin arziki da diflomsiyyar duniya tsakanin kasashen biyu masu tasiri.  
Kasar Faransa da ke shiga tsakani wajen daidaita harkokin gwamnati a Lebanon ta baiyana matakai na bai daya da Saudiyya kuma ta nuna kin amincewa da duk wani yanayi da zai kai ga Iran ta mallaki makaman kare dangi.
Manyan kamfanonin Saudiyya da na Faransa sun sanya hannu kan huldodin kasuwanci 27 a albarkanxin wannan ziyara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.