• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI ZAI ZIYARCI IMO A MAKWAN NAN

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Imo da ke kudu maso gabashin a ranar alhamis din makwan nan.

Kamfanin dillancin labarun Najeriya NAN ya ruwaito gwamnan jihar Hop Usodinma na baiyana haka a filin saukar jiragen sama na kaya da ke Owerri fadar gwamnatin jihar.

Uzodinma ya ce shugaban zai kaddamar da aiyukan da ya gudanar.

Labarin dai bai kawo tattaunawa ko duba wajajen da ‘yan awaren IPOB ke kai hare-hare da kashe mutane har ma da lalata cibiyoyin tsaro ba.

Imo ta yi kaurin suna wajen mallakar masu kai miyagun hare-hare don raba Najeriya a kafa kasar Biyarafa.

A kwanakin baya ma ‘yan bindiga a jihar sun yi kisan gilla ga tsohon mai ba wa tsohon shugaban Jonathan shawara kan siyasa Ahmed Gulak.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SHUGABA BUHARI ZAI ZIYARCI IMO A MAKWAN NAN”
  1. This is a great tip especially to those new to the blogosphere.
    Brief but very accurate information… Many thanks for sharing this one.
    A must read post!

  2. Very nice post. I just stumbled upon your weblog and wanted to say that I’ve truly enjoyed surfing around your
    blog posts. After all I will be subscribing to your feed and I hope you write again very soon!

Leave a Reply

Your email address will not be published.