• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI ZAI SHIGA LONDON DON TARON ILIMI DA DUBA LAFIYA

ByNoblen

Jul 27, 2021

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai shiga London don wani taron ilimi da duba lafiyar sa.
Taron ya shafi kulla wata yarjejeniya ta bunkasa ilimi a kasashen da su ke cikin shirin na tsawon shekaru 5.

Firaministan Burtaniya Boris Johnson da shugaban Kenya Uhuru Kenyatta za su jagoranci shirin da zai samu halartar shugabannin kasashe.

A bangaren duba lafiya, dama shugaban a London a ke duba shi.
A na sa ran shugaban zai dawo Najeriya a mako na biyu na watan gobe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *