• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI ZAI GABATAR DA KASAFIN KUDI NA 2022 GOBE ALHAMIS

 

Shugaban Najaeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin badi shekara ta 2022 gaban gamaiyar majalisar dokokin Najeriya a alhamis din nan.

Wannan dai na tsarin shugaban na tafiyar da kasafin kudi daga watan Janairu zuwa watan Disamba.

Mataimakin shugaban majalisar Omo Agege ya gabatar da wasikar gaban majalisar, inda ya mika ta ga kwamitin kudi na majalisar don tsarawa kuma a dawo da sakamakon a yau Laraba.

Da alamu shugaban zai kara yawan kasafin kudin daga yawan kudin da a ka tsara kashewa a shekara ta 2022.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *