Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban zauren majalisar dinkin duniya Muhammad Bande a fadar Aso Rock. Bande ya jagoranci zauren majalisar dinkin duniya na 74 kuma an sake zabar sa ya cigaba da zama wakilin dindindin na Najeriya a majalisar.
Shugaba Buhari ya ce lokacin da ya yi jawabi a majalisar, ya yi alfahari da kasancewar dan Najeriya Bande a mukamin ga kuma Amina Muhammad da ke taimakawa babban sakataren majalisar Antonio Guterres.Bande ya nuna godiya ga damar da ya samu a wannan aiki na matakin duniya.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
I’m not sure exactly why but this weblog is loading incredibly slow for me.
Is anyone else having this problem or is it a problem on my end?
I’ll check back later and see if the problem still exists.
Someone necessarily help to make severely posts I would state.
This is the first time I frequented your website page and up to now?
I amazed with the research you made to create
this particular submit incredible. Great job!