• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA TASHI ZUWA KASAR SPAIN KAN ZIYARAR AIKI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nufi kasar Spain don ziyarar aiki bisa gaiyatar shugaban Spain Pedro Sanchez.

Kakakin shugaban Femi Adeshina ya baiyana batun ziyarar a sanarwar da ya fitar.

Tafiyar shugaban ta zo bayan taron da ya gudanar da gwamnonin APC kan tsayar da dan takarar jam’iyyar don babban zabe.

Sanarwar ta nuna shugaban zai dawo Najeriya zuwa ranar jumma’a ko gabanin gudanar da zaben fidda gwanin na APC ranar litinin.

Shugaban wanda ita ce ziyarar sa ta farko irin wannan a Spain, zai halarci tarukan da su ka shafi tattalin arziki da al’adu tsakanin kasashen biyu.

Spain dai ta zama kofar shiga turai ta barauniyar hanya ga ‘yan Afurka bayan ratsa hanyoyi masu hatsari ga rayuwar su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “SHUGABA BUHARI YA TASHI ZUWA KASAR SPAIN KAN ZIYARAR AIKI”
 1. Its such as you read my mind! You appear to understand
  a lot approximately this, like you wrote the ebook in it or something.
  I believe that you simply could do with a few % to pressure the
  message home a bit, but instead of that, this is
  great blog. A fantastic read. I will definitely be back.

 2. You can certainly see your expertise within the work you write.

  The arena hopes for more passionate writers like you who aren’t afraid to say how they believe.
  At all times go after your heart.

 3. Helpful info. Fortunate me I found your website
  by chance, and I am surprised why this twist of fate
  didn’t came about earlier! I bookmarked it.

Leave a Reply

Your email address will not be published.