• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA SHA RUWA DA SARAKUNA DA MALAMAI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shirya shan ruwa a fadar Aso Rock ga sarakunan gargajiya da malaman addini.
Shugaban ya yi jawabi nuna muhimmancin tallafin sarakuna da malamai ga zaman lafiyar kasa.
Hakanan shugaban ya shiga tarihi inda ya ce kafin zuwan gwamnatin sa a 2015, kananan 18 su ke karkashin boko haram.
Shugaba Buhari ya ce gwamnatin sa ta kashe kudi fiye da kowace gwamnati kan lamuran tsaro, ya na mai cewa da an miko bukatar kudi kan tsaro ba ya bata lokaci ya ke amincewa.
Shugaban ya bukaci cigaba da mara bayan bakin na sa ga inganta lamura a Najeriya da ya ce kasashe mai bambance-bambance da yawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SHUGABA BUHARI YA SHA RUWA DA SARAKUNA DA MALAMAI”
  1. When I originally commented I clicked the “Notify me when new comments are added” checkbox and now each time a comment is added I get three e-mails with the same comment. Is there any way you can remove people from that service? Many thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published.