• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA SHA RUWA DA GWAMNONI DA HAFSOSHIN TSARO

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin gwamnoni daga dukkan jihohi da kuma hafsoshin tsaro don buda baki na azumin ramadan a fadar Aso Rock.
Wasu gwamnonin sun iso da wuri su ka samu sallar magariba da shugaban gabanin fara shan ruwan.
Gwamnatoci a Najeriya da msnyan kasashen duniya kan shirya shan ruwa don karrama wasu sashen mutane da kuma zama damar gaisawa da sabunta dangantaka.
A lokacin shan ruwan shugaban kan yi muhimman bayanai na kara daukar matakan inganta tsaro, kare martabar shariโ€™a da bunkasa harkokin tattalin arziki.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€
One thought on “SHUGABA BUHARI YA SHA RUWA DA GWAMNONI DA HAFSOSHIN TSARO”

Leave a Reply

Your email address will not be published.