• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA SAUKA A NEWYORK DON TARON MDD

 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a birnin NewYork din Amurka don halartar babban taron majalisar dinkin duniya na 76.

Taron dai kan zama zauren jawabai daga shugabannin kasashe membobin majalisar da kan isar da sakonnin da su ke so duniya ta kara fahimta game da kasashen su da yankin su.

Kazalika zauren kan zama babbar dama gs shugannin da ke da korafin yi wa kasashen su danniya su yi bayani don akalla ko ba a gyara a dai san cewa kawar damuwa

Su kuma shugabannin kasashe masu tasowa kan yi amfani da damar wajen bukatar karin tallafi ta fuskar rays tattalin arziki, yaki da cutuka da kuma musamman lamuran tsaro.

Kamar yanda kskakin shugba Buhari, wato Femi Adeshina ya baiyana shugaban zai share kwana 7 a NewYork zai kuma yi amfani da damar wajen wasu taruka na daban.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *