• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA SAUKA A KANO DON BUKIN CIKAR RUNDUNAR SOJAN SAMA SHEKARU 58

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a Kano don bukin cikar rundunar sojan saman Najeriya shekaru 58 da kafuwa.

Bukin dai da ya dace a yi shi ‘yan kwanaki gabanin wannan rana, an dage shi ne don juyayin mutanen da su ka rasa ran su a sanadiyyar wata fashewar da jami’an tsaro su ka ce tukunyar gas ce a anguwar Sabon Gari a nan Kano.

Shugaban da da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje sun shiga fadar mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Aado Bayero don gaisawa ta musamman.

‘Yan uwan wadanda su ka rasa ran su a Sabon Gari sun taru a fadar inda shugaba Buhari ya yi amfani da damar wajen jajanta mu su.

Gamed da zaben 2023, shugaban ya yi fatar za a samu zabo shugabanni nagari ga kasar mai fiye da mutum miliyan 200.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SHUGABA BUHARI YA SAUKA A KANO DON BUKIN CIKAR RUNDUNAR SOJAN SAMA SHEKARU 58”
 1. Heya outstanding blog! Does running a blog such as this take
  a large amount of work? I have very little knowledge of coding
  however I was hoping to start my own blog soon. Anyways, should you have any ideas or tips for new blog owners please share.

  I understand this is off subject but I simply had to ask.
  Thanks!

  my web-site – 모바일바둑이

 2. Hi there, just became aware of your blog through
  Google, and found that it’s really informative. I am going to watch out for brussels.
  I’ll appreciate if you continue this in future. Many people will be benefited from your writing.
  Cheers!

Leave a Reply

Your email address will not be published.